Gwamnan yace za a mayar da dokar cin zarafin bil’adama zuwa majalisar dokokin jihar, domin tabbatar da an gyare-gyare a inda aka samu sabani.Cigaba
Ana zargin yana aikata aika-aikar duk lokacin da kakar yaran wadanda suke zaune a wajenta, ta bar gida domin zuwa suyar kosai.Cigaba
Ya kara da cewa yayin bincike, mutumin ya furta cewa ya yiwa sama da mata 40 fyade a shekara guda, cikinsu har da yara, da matan aure, har da wata tsohuwar ‘yar shekaru 80.Cigaba
A shafukan sada zumunta ma, mutane da dama na ta nuna bacin ransu da kuma kokarin kwato wa matashiyar da kuma yarinyar ‘yancinsu, tare da kawo karshen matsalar fyade a ƙasar nan.Cigaba