Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, shine ya ayyana hutun a madadin gwamantin tarayya, cikin wata sanarwa da babar sakatariyar ma’aikatar, Georgina Ehuria, ta fitar a Abuja.Cigaba
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya gargadi ‘yan Najeriya da sukauracewa gaisawa da hannu da rungumarjuna bisa fargabar yaduwar cutarcoronavirus. Aregbesola yayi gargadin ne yayin bikin kaddamar da gidan gyaran hali mai cin mutane dubu 3 a Karshi, Abuja. Cigaba