Jarumi Salman Khan babban mai taka rawa ne a masana’antar shirya fina-finai ta Bollywood wanda tauraruwarsa ke haskawa har yanzu duk da girma da tarin shekarunsa. Sai dai wani abu da ba kowa ya sani ba game da Jarumin shi ne, ba yana da wata tsattsauran dokar da dole sai an amince kafin Cigaba