Matasa a Damaturu sun bukaci gwamnatin jihar Yobe da ta karfafa shirin samar da ayyukan yi wajen raba su da zaman kashe wando. Da yawa daga cikinsu wadanda suka tattauna da Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa, sunce shirin samar da aikin shine babbar hanyar dogaro da kai da habaka tattalin Cigaba