Najeriya ta karbi kashin farko na rigakafin korona cutar korona kusan miliyan huɗu zuwa Nijeriya, ƙarƙashin shirin COVAX mai samar da riga-kafin ga ƙasashe matalauta.

Zuwan riga-kafin ya kawo ƙarshen jiran da aka yi tun daga ƙarshen watan Janairu, na samun allurar a Nijeriya.

Tuni dai gwamnatin ta ƙaddamar da tsare-tsaren da za su tabbatar da rabon allurar bayan ta karɓi wannan kashi na farko.

Kalli hotunan yadda aka karbi rigakafin a hukumance.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: