Yayin da ake cika shekaru 10 da fara yakin kasar Syria, kungiyar dake sanya ido kan rikicin ta bayyana cewar ya zuwa yanzu yakin ya lakume rayukan mutane sama da dubu 388,000. Kungiyar dake sanya ido kan rikicin kasar ta Syria tace daga cikin adadin mutane dubu 338 da 652 da aka kashe a cikin Continue reading
Najeriya ta karbi kashin farko na rigakafin korona cutar korona kusan miliyan huɗu zuwa Nijeriya, ƙarƙashin shirin COVAX mai samar da riga-kafin ga ƙasashe matalauta. Zuwan riga-kafin ya kawo ƙarshen jiran da aka yi tun daga ƙarshen watan Janairu, na samun allurar a Nijeriya. Tuni dai gwamnatin ta ƙaddamar da tsare-tsaren da za su tabbatar […]Continue reading
An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya kaddamar jiya, a garin Hadejia. Taron yasamu halartar manyan mutane kamar su mai girma Baraden Hadejia Amb. Haruna Ginsau da Shugaban karamar Hukumar Hadejia Hon. Abdullahi […]Continue reading
Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna wajen sa cajin wayoyin salula wanda ya kai ga rashin jituwa tsakanin ma’auratan. Rabi wacce yanzu ke tsare a hannun […]Continue reading