An kai wa ayarin motocin Gwamnan Jihar Binuwai, Samuel Ortom, harin kwanton bauna a ranar Asabar.

An kai wa gwamnan hari ne a kan hanyar zuwa Tyomu da ke Karamar Hukumar Makurdi, hedikwatar jihar.

Harin ya ritsa da Ortom ne a lokacin da yake kan hanyarsa ta dawowa daga Gboko zuwa Makurdi da misalin azahar.

Shaidu sun ce an yi kazamin fada tsakanin jami’an tsaron gwamnan da maharan a babbar hanyar Makurdi-Gboko.A dakaci karin bayani.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: