Browsing Category
Labarai
’Yan Sanda Sun Kama ’Yan Bindiga 2, Sun Ceto Dan Shekara 10 A Sakkwato
’Yan sanda sun kama ’yan bindiga 2, sun ceto ɗan shekara 10 a Sakkwato
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Sakkwato, ta kama wasu ’yan bindiga biyu tare da ceto wani yaro ɗan shekara 10 da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matar Sarkin Ringim Hajiya Aisha Ta Rasu Tana da Shekaru 83
Matar Sarkin Ringim Hajiya Aisha ta rasu tana da shekaru 83
Matar Sarkin Ringim, Hajiya Aisha Sayyadi Mahmud, ta rasu tana da shekaru 83, bayan gajeriyar rashin lafiya.
Hajiya!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu Ya Aminice da Farfaɗo da Rijiyoyin Man Fetur da Ke Tsakiyar Teku
Tinubu ya aminice da farfaɗo da rijiyoyin man fetur da ke tsakiyar teku
Gwamnatin Najeriya ta amince da wani sabon tsarin haraji da dokoki da nufin farfaɗo da harkar hako man fetur!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP Ta Buƙaci Bahasi Kan Naɗin Manyan Sakatarori 19 A Gombe
PDP ta buƙaci bahasi kan naɗin manyan sakatarori 19 a Gombe
Jam’iyyar PDP a Jihar Gombe ta buƙaci gwamnatin jihar ta bayyana ƙa’idojin da ta bi wajen naɗa sabbin manyan sakatarori!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ASUU Ta Ba Gwamnatin Gombe Wa’adin Kwana 14 Na Tsunduma Yajin Aiki
ASUU ta ba Gwamnatin Gombe wa’adin kwana 14 na tsunduma yajin aiki
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Gombe (GSU), ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abin Mamaki: An Bayyana Ɗan Wasan Katsina United Ya Mutu, Sai Aka Same Shi Da Rai A Gidan Ajiye Gawa
Abin Mamaki: An Bayyana Ɗan Wasan Katsina United Ya Mutu, Sai Aka Same Shi Da Rai A Gidan Ajiye Gawa
An shiga rudani kan halin da ɗan wasan baya na Katsina United, Ozor Chinedu,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NiMet Ta Yi Gargaɗin Ambaliya A Sokoto, Kaduna, Neja da Wasu Jihohi 10 A Watan Agusta
NiMet ta yi gargaɗin ambaliya a Sokoto, Kaduna, Neja da wasu jihohi 10 a watan Agusta
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC Na Tuhumar Wani Mutum da Karkatar da Naira Miliyan 186 A Maiduguri
EFCC na tuhumar wani mutum da karkatar da Naira miliyan 186 a Maiduguri
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), reshen Maiduguri, ta gurfanar da wani mazaunin Maiduguri,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cristiano Ronaldo Ya Auri Budurwarsa Georgina Rodríguez
Cristiano Ronaldo Ya Auri Budurwarsa Georgina Rodríguez
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Portugal, Cristiano Ronaldo, ya auri doguwar abokiyar zamansa, Georgina Rodríguez, a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Na Tsoron Duk Wata Barazanar Gwamnatin Tarayya A Zaɓen Osun — Gwamna Adeleke
Ba na tsoron duk wata barazanar Gwamnatin Tarayya a zaɓen Osun — Gwamna Adeleke
Gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam’iyyar Accord Party, Ademola Adeleke, ya bayyana ƙwarin gwiwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...