Browsing Category
Labarai
Trump Ya Yi Barazanar Kai Wa Oman Hari Kan Rikicin Iran
Trump ya yi barazanar kai wa Oman hari kan rikicin Iran
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar kai wa Oman hari idan ta kawo cikas ga tattaunawar Washington da Iran kan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matashi Ya Kashe Mahaifiyarsa da Adda A Ondo
Matashi ya kashe mahaifiyarsa da adda a Ondo
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo ta cafke wani matashi mai shekaru 23, Samuel Akoade, bisa zargin kashe mahaifiyarsa, Misis Olufunke Amoo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Tsare Mai Satar Takalma A Masallacin Kotu A Kano
An tsare mai satar takalma a masallacin kotu a Kano
Wata Kotun Majistare mai lamba 53 da ke zaune a Norman’s Land a Kano ta bayar da umarnin tsare wani mutum, Muhammad Najib Rimin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Babu Shugaban da Ya Sauya Tarihin Najeriya Kamar Babangida — Tinubu
Babu shugaban da ya sauya tarihin Najeriya kamar Babangida — Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa babu wani shugaban ƙasa da ya taka rawa wajen sauya tarihin Najeriya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abin da Ya Sa Adeleke Ya Doke APC A Zaben Gwamnan Osun
Abin da ya sa Adeleke ya doke APC a zaben Gwamnan Osun
Ga jam’iyyar APC, zaɓen Gwamnan Jihar Osun na 2026 ya kamata ya kasance wani sabon fafatawa da aka shirya sosai. Bayan shekaru!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kama Barauniyar Jariri A Kebbi
An kama barauniyar jariri a Kebbi
Dubun wata matar aure mai shekaru 19 ta cika bayan da ta yi yunkurin sace wani jariri sabon haihuwa a Jihar Kebbi.
Asirin matar, wadda aka!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dan Sanda Ya Harbi Dan Kasuwa A Shingen Bincike A Filato
Dan sanda ya harbi ɗan kasuwa a shingen bincike a Filato
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Filato ta tsare wani jami’inta da ake zargi da harbin wani ɗan kasuwa a wani shingen bincike da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
El-Rufai Ya Shigar da ICPC Kara Kan Hana Shi Ganin Iyalansa
El-Rufai ya shigar da ICPC ƙara kan hana shi ganin iyalansa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (ICPC) sabuwar ƙara ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rayuwata A Hannun ’Yan Bindiga — Mai Shari’a Bunza
Rayuwata a hannun ’yan bindiga — Mai Shari’a Bunza
Bayan shafe kwanaki tara a hannun masu garkuwa da mutane, Mai Shari’a Faruk Hassan Bunza na Babbar Kotun Jihar Kebbi ya samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ambaliya Ta Mamaye Wasu Sassan Abuja
Ambaliya ta mamaye wasu sassan Abuja
Mamakon ruwan sama da aka yi a Abuja ya haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan Babban Birnin Tarayya, Abuja lamarin da ya jefa mazauna yankunan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...