Browsing Category
Labarai
Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A Katsina
Mutum 3,000 sun yi hijira saboda hare-haren ’yan bindiga a Katsina
Sama da mutum 3,000 mazauna Unguwar Guru da ke Ƙaramar Hukumar Kankia a Jihar Katsina ne, suka bar gidajensu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja
An kama jami’in DSS na bogi a Abuja
Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), ta kama wani mutum mai suna Moferewa Maiye bisa zargin yin ƙaryac cewa shi jami’in hukumar ne.
An kama Maiye!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Davido Aka So Kashewa A Harin da Aka Kai Wa Tawagar Adeleke — ’Yan Sanda
Davido aka so kashewa a harin da aka kai wa tawagar Adeleke — ’Yan Sanda
Fitaccen mawaƙin Kudancin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, shi aka so a farmaka a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Malaman da Suka Ajiye Aiki A Jami’ar KASU Ba Su Wuce 50 Ba – Gwamnatin Kaduna
Malaman da suka ajiye aiki a jami'ar KASU ba su wuce 50 ba - Gwamnatin Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi ƙarin bayani kan turka-turkar da ake yi tsakaninta da malaman Jami’ar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ɗan Takarar Gwamnan ADC A Gombe Ya Fice Daga Jam’iyyar
Ɗan takarar Gwamnan ADC a Gombe ya fice daga jam’iyyar
Ɗaya daga cikin ’yan takarar kujerar Gwamnan Jihar Gombe da suka fafata a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar ADC, Injiniya Adamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mun Shirya Gudanar da Zaɓe Mai Kyau da Inganci A Najeriya – Shugaban INEC
Mun shirya gudanar da zaɓe mai kyau da inganci a Najeriya - Shugaban INEC
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Najeriya, INEC, Joash Amupitan ya ce ƴan ƙasar su kwantar da hankalinsu domin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Da Ni Tinubu Ya Tura Osun, da Mun Kayar da Adeleke – Wike
Da ni Tinubu ya tura Osun, da mun kayar da Adeleke - Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce da Shugaba Bola Tinubu ya yi amfani da cikakken ƙarfin gwamnatin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kama Tsohon Ciyaman Kan Zargin Sayar da Miyagun Kwayoyi A Kano
An kama tsohon ciyaman kan zargin sayar da miyagun ƙwayoyi a Kano
An kama wani tsohon shugaban Ƙaramar Hukumar Rogo bisa zargin sayarwa da yi wa matasa allurar Fentanyl, wata ƙwaya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Almajirai 4 Sun Mutu A Kano Bayan Cin Kifin da Ake Zargin Ya Gurɓata
Almajirai 4 Sun Mutu A Kano Bayan Cin Kifin Da Ake Zargin Ya Gurɓata
Almajirai huɗu sun mutu a Kano bayan cin kifin da ake zargin ya gurɓata, yayin da wani ɗalibi guda ke karɓar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ɗaliban Jami’ar ABU Za Su Wakilci Najeriya A Gasar Jami’o’in Duniya
Ɗaliban jami’ar ABU za su wakilci Najeriya a gasar jami’o’in duniya
Ɗaliban jami’ar Ahmadu Bello (ABU) za su wakilci Najeriya a gasar ƙirƙire-ƙirƙire ta jami’o’in duniya ta ENACTUS!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...