Browsing Category
Labarai
Gwamnatin Jigawa zata cigaba da tallafawa Jami’ar Fasaha ta gwamnatin tarayya dake garin Babura
Gwamnatin jihar Jigawa zata cigaba da tallafawa harkokin koyo da koyar a Jami’ar Fasaha ta gwamnatin tarayya dake garin Babura.Mataimakin Gwamnan jiha Injiniya Aminu Usman Gumel ya!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutum 42 ne suka mutu sakamakon ƙyanda a jihar Adamawa
Kwamishinan harkokin lafiya da ma'aikata, Felix Tangwame ne ya bayyana wa 'yan jarida jim kaɗan bayan kammala taron majalisar jihar na ranar Juma'a.Tangwame ya ƙara da cewa cutar ta!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Gombe ya yi kira ga sabbin zababbun shugabannin kananan hukumomi da su yi aiki tukuru
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya yi kira ga sabbin zababbun shugabannin kananan hukumomi 11 da mataimakansu da kansiloli 114 da su yi aiki tukuru domin ci gaban!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Dikko Radda ya kare ziyarar da gwamnonin Arewa suka kai kasar Amurka
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya ce sun yi hakan ne domin nemo mafita mai dorewa kan matsalar rashin tsaro da ke addabar yankin.Gwamnonin dai sun sha suka kan ziyarar da suka kai!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Turkiyya ta dakatar da duk wata hulɗar kasuwanci da Isra’ila
Turkiyya ta ce ta dakatar da duk wata hulɗar kasuwanci da Isra'ila dangane da yaƙin da ake yi a Gaza, saboda taɓarɓarewar yanayin jin ƙai a yankin.
An dai yi ƙiyasin adadin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An shawarci al’ummar jihar Jigawa su tashi tsaye wajen dasa bishiyoyi da renon su
An shawarci al’ummar Jihar Jigawa su tashi tsaye wajen dasa bishiyoyi da renon su har su girma domin kare gurbatar muhalli da kuma sauyin yanayi.
Shawarar ta fito ne daga bakin,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan ma’aikatar albarkatun ruwa da tsaftar muhalli ya kaddamar da cibiyar samar da ruwan sha…
Ministan ma’aikatar albarkatun ruwa da tsaftar muhalli na tarayya Injiniya Joseph Utsev ya kaddamar da cibiyar samar da ruwan sha dake garin Birnin Kudu.
A jawabin da ya gabatar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na sake duba farashin lasisin hakar ma’adanai
Gwamnatin tarayya ta bakin ma’aikatar bunkasa ma’adanai ta kasa, ta bayyana shirinta na sake duba farashin lasisin hakar ma’adanai da sauran kudaden da masu aikin hakar ma’adanai ke!-->…
Read More...
Read More...
Sauye-sauyen tattalin arzikin da shugaba Bola Tinubu yayi ne ya fardado da Najeriya daga durkushewa
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da shugaba Bola Tinubu ya yi a shekara daya ya fardado da kasar nan daga durkushewa.
Ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kara kama masu alaka da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a jami’ar Texas
An samu karin kama masu alaka da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a wasu wurare, a wannan karon a jami'ar Texas da ke Dallas.
An ba su takardar sanarwa a rubuce inda aka gargade!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...