Browsing Category
Labarai
Isra’ila Ta Ce Mutum 6,000 Ne Suka Jikkata Sakamakon Hare-Haren Iran
Ma'aikatar Lafiyar Isra'ila ta ce kawo yanzu aalla mutum 6,000 ne aka kwantar da su a a asbiti sakamakon hare-haren Iran.
Ma'aikatar ta ce har kawo yanzu akwai mutum 121 da ake kula!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Tuggar Ya Ajiye Aikinsa
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ya ajiye aikinsa na minista ranar Litinin.
A wata takardar ajiye aiki da ya miƙa ga ofishin sakataren gwamnatin tarayya,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ko Sulhun da Pantami Ya Yi Wa El-Rufai da Uba Sani Zai Dore?
Ƴan Najeriya na ci gaba da tafka muhawara musamman a shafukan sada zumunta game da sulhu da fitaccen malamin Addinin Musulunci Sheikh Ali Isa Pantami ya yi wa El-Rufai da Uba Sani.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Su Wane Ne Yan Wasan Gaba da Suka Fi Kwazo da Zura Kwallo A Tarihi?
Za a iya cewa tun yana shekara 18, gwarzon ɗan kwallon Brazil, Ronaldo ya shiga jerin ƴan wasan gaba da ake ji da su.
A lokacin yana zura ƙwallaye kamar ruwa a ƙungiyar PSV, ga kuma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Spain Ta Rufe Sararin Samaniyarta Ga Jiragen Yaƙin Amurka da Suka Kai Wa Iran Hari
Ministan tsaron ƙasar Sipaniya, Margarita Robles ta ce ƙasar ta rufe sararin samaniyyarta ga jiragen yaƙin Amurka da suka kai hare-hare kan Iran.
"Ba za mu bari an yi amfani da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Australia Za Ta Kashe Dala Biliyan Biyu Wajen Tallafa Wa Yan Kasa
Majalisar zartarwa ta Australia ta amince da shirin da gwamnatin ƙasar ta ɓullo da shi na sauƙaƙa wa jama'a da tallafin mai - wanda za ta kashe dala biliyan biyu da rabi.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 13 A Wurin Bikin Aure A Kaduna
Akalla mutum 13 sun mutu, yayin da aka yi garkuwa da wasu da dama bayan ’yan bindiga a wurin wani bikin daurin aure a kauyen Kahir da ke Karamar Hukumar Kagoro ta Jihar Kaduna da!-->…
Read More...
Read More...
Sojoji Sun Kashe Mayaƙan ISWAP 38, Sun Daƙile Hari A Sansanin Soji A Borno
Dakarun Sojin Najeriya sun kashe mayaƙan ISWAP guda 38 bayan sun kai hari wani sansanin sojoji a Jihar Borno.
Harin ya faru ne da safiyar ranar Asabar a ƙauyen Mandaragirau da ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abin da Ya Sa Na Sauka Daga Muƙamin Mataimakin Gwamnan Kano – Gwarzo
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya bayyana cewa murabus ɗinsa ba shi da alaƙa da matsin lamba da yake fuskanta, illa dai don tabbatar da zaman lafiya,!-->…
Read More...
Read More...
Jami’an Tsaro Sun Kashe ‘Yan Bindiga Biyu, Sun Kuma Dakile Harin da Aka Yi da Rana Tsaka A Kano
Wani hari da ‘yan bindiga masu hawa babura ɗari-ɗari suka kai da rana tsaka a wani garin iyaka a Kano ya gamu da cikas, bayan da haɗin gwiwar jami’an tsaron Najeriya tare da Kano!-->…
Read More...
Read More...