Browsing Category
Labarai
Najeriya Ta Zargi Mozambique da Take Haƙƙin Yan Kasarta Bayan Fitar da Su
Najeriya ta zargi gwamnatin Mozambique da take haƙƙin ‘yan kasarta bayan kama su tare da tsare su, sannan daga bisani ta fitar da su daga ƙasar.
Hukumar kula da ‘yan Najeriya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’an Tsaro Sun Sake Kama El-Rufai Bayan Fitowarsa Daga Kotu
Rahotanni daga iyalin tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun ce jami’an tsaro sun sake kama shi jim kaɗan bayan fitowarsa daga kotu a yau, Talata.
Wata majiya daga cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Senegal Ya Sanya Hannu Kan Dokar Tsananta Haramci Auren Jinsi A Kasar
Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sanya hannu kan sabuwar doka da za ta ninka tsawon hukuncin ɗauri zuwa 10 ga wanda aka samu da alaƙar auren jinsi a ƙasar.
Sabuwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu Ya Nemi Majalissa Ta Amince Ya Kara Naira Tiriliyan 9 Cikin Kasafin Kuɗin 2026
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Majalisar Dokokin Ƙasa ta amince da ƙara naira tiriliyan 9 a cikin kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda hakan zai ɗaga jimillar kasafin daga!-->…
Read More...
Read More...
Mece Ce Mashigar Bab al-Mandab da Iran Ke Barazanar Sake Rufewa?
Barzanar da Iran ta yi na rufe wata hanyar ruwa mai muhimmanci a Tekun Maliya ta janyo fargaba, kan yadda hakan zai ƙara kawo tsaiko ga kasuwanci a duniya.
Tuni Iran ɗin ta riga ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministocin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri Don Tantance Yanayin Tsaro
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (Ritaya), tare da Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, sun isa Maiduguri, babban birnin jihar Borno, domin duba halin tsaro a yankin!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Garin Jos Ya Kasance Bayan An Sa Dokar Takaita Zirga-Zirga
Kalli yadda garin Jos ya kasance bayan Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar takaita zirga-zirga na tsawon sa’o’i 48 a garin Jos sakamakon harin ’yan bindiga da ya yi ajalin mutane 27!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Bauchi Zai Sauya Sheka Zuwa ADC
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana shirinsa na sauya sheka zuwa Jam’iyyar ADC, inda ya ce jam’iyyar na da damar kalubalantar jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2027.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zulum Ya Sauke Dukanin Kwamishinoninsa
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da sauke dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take.
Wannan matakin na zuwa ne domin samar da yanayi mai kyau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP Tsagin Wike Ta Zaɓi Sabbin Shugabanninta
Jam'iyyar PDP tsagin Mininstan Abuja, Nyesom Wike ta zaɓi Abdulrahman Mohammed a matsayin sabon shugabanta na ƙasa yayin da Samuel Anyanwu ya samu matsayin sakataren jam'iyyar na ƙasa.!-->…
Read More...
Read More...