Browsing Category
Labarai
An kashe sojan Isra’ila na farko a Lebanon
Rundunar sojin Isra'ila ta IDF ta tabbatar da mutuwar sojanta na farko tun bayan da ta ƙaddamar da shirinta na kutsawa cikin Lebanon ta ƙasa.
Rundunar IDF ta ce an kashe mata soja!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Isra’ila ta haramta wa sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya shiga ƙasar
Ministan ƙasashen waje na Isra'ila, Israel Kartz ya ce Isra'ila "ba ta maraba" da sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, Antonio Guterres kuma an haramta masa shiga ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jirgin ruwa ya nutse dauke da masu Mauludi 200 a Jihar Neja
Jirgin ruwa dauke da mutane 200 da ya tashi a daren jiya Talata daga yankin Mundi zuwa Gbajebo don zuwa bikin Maulidi a karamar hukumar Mokwa a Jihar Neja, ya nutse a ruwa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ina aka kwana wajen kare hakkokinmu da kuma kyautata rayuwarmu a Najeriya? – NNDF
Yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 64 da samun 'yancin kai, masu bukata ta musamman a kasar sun yi waiwaye kan inda aka kwana wajen kare hakkoki da kuma kyautata rayuwarsu a!-->…
Read More...
Read More...
Har yanzu muna mafarkin samarwa Nijeriya ci gaban da ta ke bukata – GEJ
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya roki ‘yan Nijeriya da kada su sare a ganin ci gaban kasar nan.
Jonathan ya ce har yanzu akwai kyakyawan fatan ganin mafarkin samarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bello Turji na neman afuwa da sulhu da gwamnati
Shahararren ɗan ta'adda Bello Turji na neman afuwa da sulhu da gwamnati, kwanaki kadan bayan sojoji sun kashe uban gidansa Halilu Sabubu.
Shahararren ɗan ta’adda a Jihar Zamfara!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zan iya rantsewa da Ƙur’ani ban saci kuɗin jihar Kaduna ba – Nasir El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da Ƙur'ani bai saci kuɗi ba a lokacin da yake mulkin jihar.
Ya bayyana hakan ne a wani shiri na gidan rediyon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Iran za ta kai hare-hare a kan muhimman kadarorin Isra’ila
Iran ta ce za ta kai hare-hare a kan "muhimman kadarorin" Isra'ila idan har ta mayar mata da martani.
Babban hafsan tsaron Iran, Manjo Janar Mohammad Bagheri ne ya yi wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutum 90 aka tabbatar sun mutu sakamakon guguguwar Helene
Sama da mutum 90 aka tabbatar sun mutu a sassan Amurka sakamakon guguguwar Helene da ke tafe da iska da ruwan sama mai karfin gaske.
Hukumomi sun ce a North Carolina kadai mutane!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Likitoci za su tsunduma yajin aiki a jihar Kano
Kungiyar likitoci da ke aiki a manyan asibitocin gwamnatin jihar Kano sun yi barazanar tsundunma yajin aiki na tsawon mako biyu daga gobe Talata.
Kungiyar ta ce gazawar da gwamnatin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...