Browsing Category
Labarai
Tinubu Ya Nemi Majalissa Ta Amince Ya Kara Naira Tiriliyan 9 Cikin Kasafin Kuɗin 2026
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Majalisar Dokokin Ƙasa ta amince da ƙara naira tiriliyan 9 a cikin kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda hakan zai ɗaga jimillar kasafin daga!-->…
Read More...
Read More...
Mece Ce Mashigar Bab al-Mandab da Iran Ke Barazanar Sake Rufewa?
Barzanar da Iran ta yi na rufe wata hanyar ruwa mai muhimmanci a Tekun Maliya ta janyo fargaba, kan yadda hakan zai ƙara kawo tsaiko ga kasuwanci a duniya.
Tuni Iran ɗin ta riga ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministocin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri Don Tantance Yanayin Tsaro
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (Ritaya), tare da Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, sun isa Maiduguri, babban birnin jihar Borno, domin duba halin tsaro a yankin!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Garin Jos Ya Kasance Bayan An Sa Dokar Takaita Zirga-Zirga
Kalli yadda garin Jos ya kasance bayan Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar takaita zirga-zirga na tsawon sa’o’i 48 a garin Jos sakamakon harin ’yan bindiga da ya yi ajalin mutane 27!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Bauchi Zai Sauya Sheka Zuwa ADC
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana shirinsa na sauya sheka zuwa Jam’iyyar ADC, inda ya ce jam’iyyar na da damar kalubalantar jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2027.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zulum Ya Sauke Dukanin Kwamishinoninsa
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da sauke dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take.
Wannan matakin na zuwa ne domin samar da yanayi mai kyau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP Tsagin Wike Ta Zaɓi Sabbin Shugabanninta
Jam'iyyar PDP tsagin Mininstan Abuja, Nyesom Wike ta zaɓi Abdulrahman Mohammed a matsayin sabon shugabanta na ƙasa yayin da Samuel Anyanwu ya samu matsayin sakataren jam'iyyar na ƙasa.!-->…
Read More...
Read More...
Isra’ila Ta Ce Mutum 6,000 Ne Suka Jikkata Sakamakon Hare-Haren Iran
Ma'aikatar Lafiyar Isra'ila ta ce kawo yanzu aalla mutum 6,000 ne aka kwantar da su a a asbiti sakamakon hare-haren Iran.
Ma'aikatar ta ce har kawo yanzu akwai mutum 121 da ake kula!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Tuggar Ya Ajiye Aikinsa
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ya ajiye aikinsa na minista ranar Litinin.
A wata takardar ajiye aiki da ya miƙa ga ofishin sakataren gwamnatin tarayya,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ko Sulhun da Pantami Ya Yi Wa El-Rufai da Uba Sani Zai Dore?
Ƴan Najeriya na ci gaba da tafka muhawara musamman a shafukan sada zumunta game da sulhu da fitaccen malamin Addinin Musulunci Sheikh Ali Isa Pantami ya yi wa El-Rufai da Uba Sani.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...