Browsing Category
Labarai
Gwamnan Kano Ya Yi Wa Malaman Jami’o’i Karin Albashi
Gwamnan Kano ya yi wa malaman jami’o’i ƙarin albashi
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da ƙarin albashi ga malaman jami’o’in jihar da sauran ma’aikatansu.
Ƙarin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP Na Zawarcin Sanata Goje Don Ya Taimaka Wa Takarar Pantami A Gombe
PDP na zawarcin Sanata Goje don ya taimaka wa takarar Pantami a Gombe
Ana ci gaba da yi wa tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje matsin lambar ficewa daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar Kano Ba Su Tare da Kalaman Sheikh Jingir – Kwankwaso
Al'ummar Kano ba su tare da kalaman Sheikh Jingir - Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce kalaman da malamin addinin musulunci Sheikh Sani Yahaya Jingir!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jiragen Yaki Sun Tarwatsa ’Yan Bindiga A Kan Iyakar Kebbi da Zamfara
Jiragen yaki sun tarwatsa ’yan bindiga a kan iyakar Kebbi da Zamfara
Jiragen yakin sojojin Najeriya sun tarwatsa gungun wasu ’yan ta’adda a kan iyakar jihohin Zamfara da Kebbi.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa: Sabon Kwamishina ’Yan Sanda Ya Fara da Tsarin Tsaro Na Musamman, Ya Sha Alwashin Fatattakar…
JIGAWA: SABON KWAMISHINAN ’YAN SANDA YA FARA DA TSARIN TSARO NA MUSAMMAN, YA SHA ALWASHIN FATATTAR MASU LAIFI.Sabon Kwamishinan ’Yan Sandan JiharJigawa, CP Tijjani Murtala, ya!-->…
Read More...
Read More...
Kenneth Okonkwo: Tinubu Ba Zai Lashe Zaɓen 2027 Ba
Kenneth Okonkwo: Tinubu Ba Zai Lashe Zaɓen 2027 Ba
Kakakin yaƙin neman zaɓe na ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, Kenneth!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Ceto Fasinjoji 33 da Aka Sace A Zamfara
Sojojin Najeriya sun ce sun ceto fasinjoji 33 da aka sace a Zamfara
Rundunar sojin Najeirya ta ce dakarunta na Operation Fansan Yamma sun ceto mutum 33 da 'yanbindiga suka yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana Zargin Matar Aure da Kashe ’Yar Kishiyarta Mai Shekara 3
Ana zargin matar aure da kashe ’yar kishiyarta mai shekara 3
’Yan sanda sun kama wata matar aure kan zargin kashe ’yar kishiyarta mai shekara uku ta hanyar shaƙe ta har lahira a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
’Yan Bindiga Sun Sace Mai Shekara 90 A Neja
’Yan bindiga sun sace mai shekara 90 a Neja
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dattijo mai shekaru 90, Malam Abubakar Lafiya, a yankin Ka’ada da ke gundumar Dekara, Ƙaramar Hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC Ta Kara Wa’adin Miƙa Sunayen Yan Takarar Gwamna da Majalisun Jihohi
INEC ta ƙara wa'adin miƙa sunayen ƴan takarar gwamna da majalisun jihohi
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta tsawaita wa'adin da jam'iyyun siyasa za su shigar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...