Browsing Category
Labarai
Ganduje Ya Barranta Kansa da Komawa NDC
Ganduje ya barranta kansa da komawa NDC
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya sake jaddada cewa yana nan daram a jam'iyyar mai mulki, yana mai cewa shi ba ɗan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan Taliban Sun Halarci Jana’izar Ali Khamenei A Iran
Ƴan Taliban sun halarci jana'izar Ali Khamenei a Iran
Jami'an gwamnatin Taliban da kuma shugabannin 'yan adawar Afghanistan sun halarci jana'izar Ali Khamenei a birnin Tehran na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kofin Duniya 2026: Masu Horaswa Shida Sun Rasa Aikinsu Bayan Ficewa Daga Gasar
Kofin Duniya 2026: Masu Horaswa Shida Sun Rasa Aikinsu Bayan Ficewa Daga Gasar
Kocin tawagar ƙasar Jamus, Julian Nagelsmann, ya zama koci na shida da ya rasa aikinsa bayan ficewar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku Ya Nemi Tinubu Ya Binciki Zargin Kafa Hukumar Bogi A Najeriya
Atiku ya nemi Tinubu ya binciki zargin kafa hukumar bogi a Najeriya
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya bayar da umarnin gudanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya Ta Shirya Tara Naira Tiriliyan 2.5 Daga Kuɗaɗen Shiga A 2026
Gwamnatin Najeriya ta shirya tara naira tiriliyan 2.5 daga kuɗaɗen shiga a 2026
Gwamnatin Najeriya ta ƙudiri anyiar samun naira tiriliyan 2.5 na kuɗaɗen shiga na cikin gida a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Trump Ya Sha Kaye A Kotun Koli Kan Dokar Zama Dan Amurka
Trump ya sha kaye a Kotun Ƙoli kan dokar zama ɗan Amurka
Kotun Ƙolin Amurka ta yi watsi da umarnin shugaban ƙasar, Donald Trump ya aiwatar, wanda ya nemi kawo ƙarshen bai wa jariran!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sakkwatawa 18 Sun Mutu A Hatsarin Mota Yayin Dawowa daga Legas
Sakkwatawa 18 sun mutu a hatsarin mota yayin dawowa daga Legas
Wasu Sakkwatawa kimanin mutum 18 sun riga mu gidan gaskiya a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan babbar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Maka Tinubu A Kotu Ana Neman Hana Shi Takara A Zaɓen 2027
An maka Tinubu a kotu ana neman hana shi takara a Zaɓen 2027
An shigar da wata ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Kano wadda ke neman a hana Shugaba Bola Tinubu tsayawa takarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bai Kamata Yunwa Ta Yi Ajalin Kowane Yaro Ba A Najeriya — Remi Tinubu
Bai kamata yunwa ta yi ajalin kowane yaro ba a Najeriya — Remi Tinubu
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta ce bai kamata yunwa ko ƙarancin abinci su zama silar da za!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalilin da Ya Sa Na Ajiye Limancin Masallacin Jami’ar ATBU — Farfesa Yelwa
Dalilin da ya sa na ajiye limancin masallacin Jami’ar ATBU — Farfesa Yelwa
Fitaccen malamin addinin Musulunci nan, Farfesa Mansur Isa Yelwa, ya bayyana dalilin da ya sa ya yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...