Browsing Category
Labarai
Ganduje Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Tashar Jiragen Agaji A Maiduguri
Shugaban Hukumar Gudanarwar Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Najeriya (FAAN), Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ƙaddamar da sabon ginin tashar United Nations Humanitarian Air Service!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar NIMC Ta 2026
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu kan sabuwar Dokar Hukumar Kula da Shaidar Ɗan Ƙasa (NIMC) ta shekarar 2026, a wani mataki da gwamnatin tarayya ta ce zai ƙarfafa tsarin!-->…
Read More...
Read More...
Harin da Iran Ta Kai Wa Jirgin Dakon Kaya A Mashigar Hormuz Babban Kuskure Ne – Trump
Harin da Iran ta kai wa jirgin dakon kaya a Mashigar Hormuz babban kuskure ne - Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi Iran da karya yarjejeniyar tsagaita wuta, bayan harin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDC Ta Ce Za Ta Daukaka Kara Kan Hukuncin Soke Rijistar Jam’iyyar
NDC ta ce za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin soke rijistar jam'iyyar
Jam'iyyar NDC ta ce za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta yanke, wanda ya soke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kama Matashi Dauke da Hannun Mutum da Bindigogi
An kama matashi ɗauke da hannun mutum da bindigogi
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta kama wani matashi mai shekara 21, Samson Onilewaji bisa zargin fashi da makami, bayan an gano!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan Sanda Sun Gurfanar da Karin Mutum 17 Bisa Zarginsu da Hannu A Kisan Maraban Jos
Ƴan sanda sun gurfanar da ƙarin mutum 17 bisa zarginsu da hannu a kisan maraban Jos
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutane 17 da ake zargi da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi Tan 3.9 da Kama Mutum 599
NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi tan 3.9 da kama mutum 599
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Sakkwato, ta kama tan 3.9 na miyagun ƙwayoyi tare!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kashe ’Yan Gudun Hijira Uku A Sakkwato
’Yan bindiga sun keshe ’yan gudun hijira uku sun yi garkuwa da wani a ƙauyen Gangara cikin ƙaramar hukumar Sabon Birni a Jihar Sakkwato.
Waɗanda aka kashen suna cikin ’yan gudun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Obi Ya Nuna Shakku Kan Gaggauta Zartar da Dokar ‘Yan Sandan Jihohi
Obi Ya Nuna Shakku Kan Gaggauta Zartar Da Dokar ‘Yan Sandan Jihohi
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, ya soki yadda Majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu Ta Soke Hukuncin Yi Wa Jam’iyyar NDC Rajista
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a Jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta yi wa Jam’iyyar NDC rajista.
Mai shari’a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...