Browsing Category
Labarai
’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 7 Sun Sace Dabbobi A Bakori
Wasu ’yan bindiga sun kai hari garin Jargaɓa da ke Ƙaramar Hukumar Bakori a Jihar Katsina, inda suka kashe mutum uku tare da sace dabbobi masu yawa.
Lamarin ya faru ne da misalin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kebbi Ta Karyata Rahoton Mutuwar Yara Saboda Yunwa
Gwamnatin jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce babu gaskiya a rahoton ƙungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières, MSF, kan mutuwar ƙananan yara sakamkon cutar tamowa!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin Takarar Shugaba Tinubu Karo Na Biyu Ya Ziyarci Jihohin Bayelsa Da Enugu
Kwamitin Tabbatar da Amincewar Sake Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa na Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara jihohin Bayelsa da Enugu domin ci gaba da tattara sa hannun gwamnoni a kan fom!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴanbindiga Sun Kashe Yansanda Biyu A Jihar Kaduna
Ƴanbindiga sun kashe ƴansanda biyu a jihar Kaduna
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce jami'anta sun ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Kano Ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun Kwayoyi
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa wani kwamiti na musamman domin yaƙi da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da safarar su a jihar.
Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa Ta Bude Tayin Kwangilar Gina Sabuwar Fadar Mai Martaba Sarkin Dutse
Gwamnatin Jigawa Ta Bude Tayin Kwangilar Gina Sabbuwar Fadar Mai Martaba Sarkin Dutse
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bude tayin kwangilar gina sabon Fadar Mai Martaba Sarkin Dutse, a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Sokoto Ya Ce Shan Miyagun Ƙwayoyi Ne Ke Haifar da Yawancin Matsalolin Tsaro A Sokoto
Gwamna Aliyu Ya Ce Shan Miyagun Ƙwayoyi Ne Ke Haifar Da Yawancin Matsalolin Tsaro A Sokoto
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NECO Ta Fitar da Sakamakon Jarabawar BECE Na 2026
NECO Ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar BECE Na 2026
Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) ta sanar da fitar da sakamakon Jarabawar Kammala Makarantar Sakandaren Farko (BECE) ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya Na Ci Gaba da Kwashe Mutanenta Daga Afirka Ta Kudu
Rukunin ƴan Najeriya na biyu sun dawo gida daga ƙasar Afirka ta Kudu bayan da aka samu jinkiri a shirin na kwashe mutane sakamakon tashe-tashen hankula masu nasaba da ƙin jinin ƴan!-->…
Read More...
Read More...
Muna Yaƙi da Barazanar Tsaro da Neman Haɗin Kan Al’umma — NSCDC
Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) reshen Jihar Gombe ta yi kira ga al’umma, shugabannin gargajiya, ƙungiyoyin farar hula da sauran masu ruwa da tsaki da su ƙara haɗa kai da!-->…
Read More...
Read More...