Browsing Category
Labarai
Da Dumi-Dumi: Matatar Dangote Ta Kara Sauke Farashin Fetur
Matatar Dangote ta sake rage farashin fetur da take sayarwa ga dillalai (gantry price) daga Naira 1,175 zuwa Naira 1,125 kan kowace lita a faɗin ƙasar nan.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
CBN Ta Ba Bankuna Umarnin Kulle Asusun Mutanen da Ake Zargi da Alaƙa da Ta’addanci
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umarci dukkan bankuna da sauran cibiyoyin kuɗi da su gaggauta daskarar da asusun mutanen da hukumomi suka sanya cikin jerin masu alaƙa da tallafa wa!-->…
Read More...
Read More...
An Ceto Mutum 10 Bayan Ruftawar Gini Hawa Uku A Legas
An ceto mutane 10 da rai a ranar Alhamis bayan ruftawar wani gini mai hawa uku a yankin Satellite Town da ke Jihar Legas.
Wannan lamari ya janyo gagarumin binciken gaggawa daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC da Kwamishina A Kebbi
Jam’iyyar APC a Jihar Kebbi ta dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Abubakar Muhammad Kana Zuru, da kuma shugaban APC na Ƙaramar Hukumar Zuru, Aliyu Abubakar Abiola.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dan Takarar Majalisar Wakilai na PDP Ya Kai Ƙorafi Kan Naira Miliyan 470.3 na Kwaso Taraktoci 100…
Dan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya a jam’iyyar PDP, Umar Danjani Hadejia, ya miƙa ƙorafi (petition) ga Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafe na Majalisar Wakilai, inda ya buƙaci!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin Arewa Su Zauna da Tinubu Don Kyautata Dangantaka da Nijar – Dasuki
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Tambuwal da Kebbe, Abdulsamad Ibrahim Dasuki, ya buƙaci gwamnonin Arewa su gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin tattauna yadda za a inganta!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Oyo Ta Saka Dokar Hana Fita A Kananan Hukumomi 10
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita na sa'o'i 16 a wasu ƙananan hukumomi 10 kan matsalar tsaro a jihar.
Sanarwar da sakataren gwamnatin Jihar,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gambiya Za Ta Kwaikwayi Tsare-Tsaren Aikin Gwamnati Na Najeriya
Gwamnatin Gambiya ta bayyana aniyarta ta amfani da wasu daga cikin tsare-tsaren aikin gwamnati na Najeriya domin inganta horar da ma’aikata da tafiyar da harkokin gwamnati a ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Da Gangan Isra’ila Ke Kashe Yara A Gaza — MDD
Wani bincike da Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta gudanar ya zargi hukumomin Isra’ila da jami’an tsaronta da kashe yara a Zirin Gaza da gangan, tare da bayyana hakan a matsayin wani!-->…
Read More...
Read More...
Cutar Ebola Ta Bulla A Faransa
Faransa ta sanar cewa ta tabbatar da ɓullar cutar Ebola a ƙasar, bayan wani likita da ya dawo daga aikin jin ƙai a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DRC) ya kamu da cutar.
Ma’aikatar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...