Browsing Category
Labarai
Tallafin Cutar HIV da Amurka Ta Cire A Afirka Ta Kudu Na Iya Janyo Asarar Rayuka – MDD
Shugaban hukumar kula da cutar HIV ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗin cewa matakin da Amurka ta ɗauka na janye ɗaukacin tallafin da take bayarwa kan cutar HIV a Afirka ta Kudu!-->…
Read More...
Read More...
Tashin Abin Fashewa Ya Jikkata Mutum Ɗaya A Legas
Wani mutum ya jikkata bayan wani abin fashewa da aka dasa a ƙarƙashin motarsa kirar Toyota Sienna ya tashi a yankin Oke Mushin da ke Jihar Legas da safiyar Litinin.
Kwamishinan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin Sasanto Na APC Ya Gana Da Gwamna Umar Namadi Domin Ƙarfafa Haɗin Kai a Jam’iyyar APC…
Kwamitin Sasanto na Jam’iyyar APC ya gudanar da ganawa da Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Malam (Dr.) Umar A. Namadi, FCA, a wani zama da ya nuna ci gaba da haɗin kai, tuntuba da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Saudiyya Ta Kaddamar Da Shirin Tallafin Abinci Na Dala Miliyan 1.5 Ga Marasa Galihu A Najeriya
Masarautar Saudiyya ta fara rabon tallafin abinci ga al’ummomin da ke cikin mawuyacin hali a Najeriya karkashin Shirin Tallafin Abinci na shekarar 2026, wanda zai amfanar da sama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Yi Jana’izar Sojoji Uku Da Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Taka Bam A Isa, Jihar Sokoto
An gudanar da jana'izar sojoji uku daga cikin jami'an rundunar sojin Najeriya da suka rasa rayukansu bayan motarsu ta taka bam ɗin da ake zargin ƴan ta'adda sun dasa a kan hanyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gidauniyar Masarautar Gumel ta buƙaci gwamnatin Jigawa ta faɗaɗa hanyar Maigatari-Gumel
Gidauniyar Masarautar Gumel ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Jigawa da ta faɗaɗa tare da inganta hanyar Maigatari-Gumel zuwa hanya mai hannu biyu, la’akari da ƙaruwar zirga-zirgar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PRP a Arewa maso Yamma ya zargi Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takara
Masu Ruwa da Tsaki na Jam’iyyar PRP a shiyyar Arewa maso Yamma ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takarar jam’iyyun siyasa daban-daban ta hanyar sayen fom!-->…
Read More...
Read More...
Sanatoci Sun Kai Ziyara Rijiyar Farko Ta Man Fetur A Najeriya Da Ke Oloibiri
Shugaban Kwamitin Albarkatun Man Fetur na Majalisar Dattijai (Downstream), Sanata Muhammad Kawu Sumaila, tare da sauran mambobin kwamitin, sun kai ziyara zuwa rijiyar farko ta man!-->…
Read More...
Read More...
Lakurawa Sun Kutsa Cikin Wasu Masallatai A Jihar Neja, Ana Zargin Sun Fara Yaɗa Akidar Tsattsauran…
Ana zargin ƙungiyar Lakurawa da kutsa cikin wasu masallatai a jihar Neja, inda rahotanni ke cewa sun fara gabatar da wa’azi masu ɗauke da akidar tsattsauran ra’ayi.
Majiyoyi sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 14,302 Ke Karɓar Maganin HIV A Jihar Jigawa
Sabbin bayanai daga Ma’ajiyar Bayanai ta Ƙasa ta TheCable Index sun nuna cewa zuwa ranar 13 ga Mayu, 2026, mutum 14,302 masu ɗauke da cutar HIV ne ke karɓar magani a Jihar Jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...