Browsing Category
Labarai
’Yan Bindiga Sun Sace Matar Shugaban APC da Ɗansa a Kebbi
Yan bindiga sun sace matar da ɗan shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Yauri a jihar Kebbi, Yusuf Sani Alhassan.
Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a ranar Talata,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Shugaban APC na Kebbi, Muhammadu Besse, Ya Rasu a Hannun ’Yan Bindiga
Tsohon shugaban jam’iyyar APC a Jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ’yan bindiga bayan da aka sace shi tun a farkon watan Yunin 2026.
Labarin rasuwarsa ya fito ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ranar Zawarawa ta Duniya: Ana Bukatar Kare Haƙƙoƙin Matan da Suka Rasa Mazajensu
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware ranar 23 ga watan Yuni na kowace shekara a matsayin Ranar Zawarawa ta Duniya, domin wayar da kan jama’a game da irin ƙalubale da wahalhalun da matan da!-->…
Read More...
Read More...
Mazauna Wata Unguwa Na Bore Kan Buɗe Gidan ’Yan Fim A Kano
Al’ummar unguwar Dorayi Ƙarama da kewaye da ke Kano sun miƙa ƙorafi ga Hukumar Tace Fina-Finai ta Jihar Kano kan shirin buɗe wani gidan ɗaukar fina-finai a tsakiyar unguwar.Ƙorafin!-->…
Read More...
Read More...
Nijar Ta Fice Daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka Ta Duniya
Gwamnatin mulkin soja ta Jamhuriyar Nijar ta miƙa buƙatarta ta ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya, ICCC, a hukumance.
Wannan na zuwa ne watanni tara bayan sanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NAHCON Ta Kammala Jigilar Alhazan Najeriya
Hukumar alhazai ta Najeriya NAHCON ta ce a hukumance ta kammala jigilar alhazan Najeriya sama da 38,000 da suka tafi ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin shekarar 2026.
Wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu Ya Aika Wa Majalisar Dattawa Kudirin Kafa Yan Sandan Jihohi A Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya aika wa Majalisar Dattawa ƙudirin dokar gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa ƴan sandan jihohi.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Barcelona Ta Dauki Dan Wasan Masar Hamza Abdelkarim
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta sanar da ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na ƙasar Masar, Hamza Abdelkarim.
Barcelona ta tabbatar da cewa yanzu Hamza Abdelkarim ya zama cikakken!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dole Ne Iran Ta Kashe Kuɗin da Za Mu Sakar Mata A Cikin Amurka – Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya sake nanata cewa duk wani kuɗin Iran da aka riƙe, wanda za a saki sanadiyyar ɗage takunkumai da gwamnatin Amurka ta yi, za a tura kuɗin ne zuwa cikin!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kuɓutar da Mutane 47 Daga Hannun ISWAP A Borno
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai a yankin Arewa maso Gabas ta ceto mutum 47, yawancinsu mata da ƙananan yara, da mayaƙan ISWAP suka tsare a yankin!-->…
Read More...
Read More...