

Latest posts by Sawaba FM (see all)
- Gwamna Zulum ya raba wa likitoci fiye da 80 didaje da kudi Naira miliyan 79 don inganta rayuwarsu - July 2, 2022
- Manyan Sarakunan kasar Yarabawa sunyi kiran samun zaman lafiya daga gwamnati kafin zaben 2023 - July 2, 2022
- Kasar Jamus za ta fara dawo wa da Najeriya dubban kayayyakin tarihin ta da aka wawushe tun lokacin mulkin mallaka - July 2, 2022
Darakta janar na hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta kasa (NITDA), Mallam Kashifu Inuwa Abdullahi, ya bukaci masu hannun da shuni suke tallafawa mabukata da masu karamin karfi a cikin al’umma.
Kashifu Inuwa yayi kiran lokacin da gidauniyarsa ta Mallam Inuwa take rabon kayan tallafi, tare da hadin gwiwar gidanuniyar Qatar.