Gwamnan Zamfara ya kori Kwamishinoni da SSG da Shugabannin kananan hukumomi

0 76

Bello Muhammad Matawalle, Gwamnan jihar Zamfara ya kori manyan ma’aikatansa a jihar a jiya laraba, 31 ga Mayu, 2021.

 A yadda rahoton yazo daga wata majiyar mu mai karfi, gwamnan ya kori ilahirin kwamishinonin jihar tasa da kuma wasu shugabannin kananan hukumomin a jihar. Daga cikin wayanda aka sallama harda sauran wayanda suke cikin majalisar zartarwar ta jihar Zamfara din.

Karin bayani na nan tafe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: