Gwamnatin Jihar Jigawa tace tana daukar matakan da suka kamata domin dakile samuwar ambaliyar ruwa

0 104

Gwamnatin Jihar Jigawa tace tana daukar matakan da suka kamata domin dakile samuwar ambaliyar ruwa a fadin jiharnan.

Mai bai wa gwamnan Muhammadu Badaru Abubakar shawara akan cigaban al’umma da shigo da mutane cikin harkokin gwamnati, Alhaji Hamza Muhammad Hadejia, shine ya bayyana hakan lokacin da yake tattaunawa da Wakilin Sawaba, Habibu Idris Kafin Hausa, ga kuma rahotonsa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: