Gwamnatin jihar Jigawa zata dauki mata 100 dan karatu a Jami’ar Sudan.

0 108

A wani labarin kuma, gwamnatin jihar Jigawa ta kulla yarjejeniya da Jamiar Mata ta Afhad dake Undurman a kasar Sudan domin tura ‘yanmata 100 zuwa jami’ar su yi karatun aikin likita

Kwamishinan Ilmi, Kimiyya da Fasaha na jihar, Dr Lawan Yunusa Danzomo ya sanya hannu a madadin gwamnatin jiha yayin da Dr Abdallah Zakariyya ya sanya hannu a madadin jami’ar.

An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a gaban Gwamna Muhammad Badaru Abubakar a gidan gwamnati da ke Dutse.

Leave a Reply

%d bloggers like this: