Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta maido da fili kimanin hekta 1,000,000 a Arewacin kasar

0 106

Gwamnatin Tarayya, ta hanyar aikin Agro-, ta ce za ta maido da fili kimanin hekta miliyan daya a Arewacin kasan.

Ko’odinetan ayyukan ta na kasa,  na ACReSAL, Abdulhamid Umar, ne ya bayyana hakan a yayin wani taron masu ruwa da tsaki kan shirin ‘Ci gaban tsare-tsare a shiyyar Wetland na Arewacin kasar, a jiya Juma’a a Kano.

Ya ce an shirya taron bitar ne da nufin samar da hangen nesa ga masu ruwa da tsaki don samar da ingantacciyar hanya.

Wasu daga cikin masu ruwa da tsaki da suka yi jawabi a wajen taron sun yaba wa Gwamnatin Tarayya bisa kokarin da take yi na ganin an samar da filayen da ke cikin jihohin da ke kan gaba wajen noma da kuma amfani

Leave a Reply

%d bloggers like this: