Shugabannin ƙungiyar jami’o’in Najeriya ASUU ana sa ran za su gana a yau litinin kafin gana da gwamnatin tarayya a cikin makon nan.

A makon da ya gabata ne ASUU ta sanar da tsunduma cikin yajin aikin gargaɗi na tsawon wata ɗaya saboda rashin cimma buƙatun da suka daɗe suna nema daga gwamnatin tarayya.

Rahotanni sun ce tuni majalisar zartarwar ƙungiyar ne za su tattauna a matsayin share fagen ganawarsu da wakilan gwamnatin tarayya.

BBCHausa

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: