Kwamishinan ‘yan sandan Kano ya ziyarci kasuwar Kwalema, inda aka samu tashin gobara

569

Sabon kwamishinan ‘yan sandan Kano Ibrahim Adamu Bakori ya kai ziyarar gani da ido kasuwar Kwalema dake unguwar Dakata, inda aka samu tashin gobara a safiyar larabar nan.

Gobarar ta kone shaguna da dama a kasuwar, wanda hakan ya janyo asarar dukiya mai tarin yawa.

Kwamishinan ‘yan sandan ya bada umarnin gudanar da bincike don gano dalilin tashin gobarar.

Comments are closed.

hitta mer om recensioner