Kwanan daliban islamiyya talatin a hannun yan bindiga

0 116

Kamar yadda aka kididdiga, yau Talata ne daliban makarantar Salihu Tanko Islamiyya da ke garin Teigna ta jihar Niger ke cika wata guda a hannun yan bindigar da ke ci gaba da garkuwa da su.


Kamar yadda BBCHausa ta ruwaito, a halin da ake ciki dai iyayen wadannan yara na ci gaba da zaman jiran tsammanin warabbuka, bisa fatan dawowar yayansu gare su cikin salama.


Gwamnatin jihar ta ce tana iya bakin kokarinta domin kubutar da daliban da yawansu ya kai 134, sai dai wasu daga cikin iyayen na cewa sun gaji da gafara sa ba tare da sun ga kaho ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: