Yadda aka kashe wani dalibi a yayin zanga-zangar karin kudin makaranta

0 99

An kashe wani dalibin Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna dake Gidan Waya a karamar Hukumar Jema’a ta jihar.

Marigayin ya bi sahun abokan aikinsa, wadanda ke zanga-zangar adawa da karin kudin makaranta, lokacin da jami’an tsaro suka yi kokarin tarwatsa su da karfim tuwo. Da yake zantawa da manema labarai, daya daga cikin masu zanga-zangar, wanda ya bukaci a sakaya sunansa, ya ce sun fito ne don yin zanga-zangar adawa da karin kudin makarantar mallakin gwamnatin jihar, a lokacin da suka hadu da jami’an tsaro a wajen kwalejin

Leave a Reply

%d bloggers like this: