Ma’aikatan Jigawa Sun Shiga Tasku, Albashi Babu Tabbas

0 83

Ma’aikatan wasu kananan hukumomi dake jihar Jigawa baza suke samun albashinsu akan kari ba, duk da yancin samun kudadensu kai tsaye, da aka basu.

Gwaman jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ne yayi wannan gargadin na matsalar da za a fuskanta.

Inda yace dole ne Kananan Hukumomi su koyi rayuwa da iya kudaden da za ake basu, saboda gwamnatinsa baza ta cigaba da cike gibin alabashin da ake samu a Kananan Hukumomin da kudadensu baya isa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: