Matan da suka rike mukamin shugaban kasa a Afirka

0 141
President Sahle-Work
Bayanan hoto,Aikin shugabar kasar Ethiopia Sahle-Work Zewde na je-ka-na-yi-ka ne

1993 – Slyvie Kiningi – Shugabar kasa ta rikon kwarya a Burundi – sakamakon kisan da aka yi wa Melchior Ndadaye

2006-2018 – Ellen Johnson Sirleaf – zababbiyar shugabar kasar Liberia

2009 – Rose Francine Rogombé – Shugabar kasa ta rikon kwarya a Gabon bayan mutuwar Omar Bongo

2012 – Monique Ohsan Bellepeau -Shugabar kasa ta rikon kwarya ta Mauritius bayan saukar Sir Anerood Jugnauth daga mulki

2012-2014 – Joyce Banda – Shugabar kasar Malawi bayan mutuwar Bingu wa Mutharika

2014-2016 – Catherine Samba-Panza – shugabar gwamnatin rikon kwaryar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

2015-2018 – Ameenah Gurib-Fakim – Shugabar kasar Mauritius, wadda majalisar dokoki ta zaba

2018-present – Sahle-Work Zewde – Shugabar kasar Ethiopia, wadda majalisar dokoki ta zaba

Leave a Reply

%d bloggers like this: