Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 19
Labarai

An Fara Sana’ar Hayar Fawa-Bank A Kano

Aliyu Abubakar Jun 27, 2026 0
An fara sana’ar hayar Fawa-bank a Kano A yayin da matsalar rashin wutar lantarki da matsalar kwacen waya ke ci gaba da ci wa mutane tuwo a kwarya a sassa daban-daban na Jihar Kano,…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Gombe Ta Kori Gombawa Motors Daga Tashar Ibrahim Dankwambo Mega Park

Sawaba FM Radio Jun 27, 2026 0
Gwamnatin Jihar Gombe ta kori kamfanin Gombawa Motors Nigeria Limited daga tashar Ibrahim Dankwambo Mega Park, inda ta umarce shi da ya fice daga harabar tashar cikin awa 24. A…
Read More...
Labarai

Ganduje Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Tashar Jiragen Agaji A Maiduguri

Sawaba FM Radio Jun 27, 2026 0
Shugaban Hukumar Gudanarwar Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Najeriya (FAAN), Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ƙaddamar da sabon ginin tashar United Nations Humanitarian Air Service…
Read More...
Labarai

Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar NIMC Ta 2026

Sawaba FM Radio Jun 27, 2026 0
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu kan sabuwar Dokar Hukumar Kula da Shaidar Ɗan Ƙasa (NIMC) ta shekarar 2026, a wani mataki da gwamnatin tarayya ta ce zai ƙarfafa tsarin…
Read More...
Labarai

Harin da Iran Ta Kai Wa Jirgin Dakon Kaya A Mashigar Hormuz Babban Kuskure Ne – Trump

Aliyu Abubakar Jun 26, 2026 0
Harin da Iran ta kai wa jirgin dakon kaya a Mashigar Hormuz babban kuskure ne - Trump Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi Iran da karya yarjejeniyar tsagaita wuta, bayan harin da…
Read More...
Labarai

NDC Ta Ce Za Ta Daukaka Kara Kan Hukuncin Soke Rijistar Jam’iyyar

Aliyu Abubakar Jun 26, 2026 0
NDC ta ce za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin soke rijistar jam'iyyar Jam'iyyar NDC ta ce za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta yanke, wanda ya soke…
Read More...
Labarai

An Kama Matashi Dauke da Hannun Mutum da Bindigogi

Aliyu Abubakar Jun 26, 2026 0
An kama matashi ɗauke da hannun mutum da bindigogi Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta kama wani matashi mai shekara 21, Samson Onilewaji bisa zargin fashi da makami, bayan an gano…
Read More...
Labarai

Ƴan Sanda Sun Gurfanar da Karin Mutum 17 Bisa Zarginsu da Hannu A Kisan Maraban Jos

Aliyu Abubakar Jun 26, 2026 0
Ƴan sanda sun gurfanar da ƙarin mutum 17 bisa zarginsu da hannu a kisan maraban Jos Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutane 17 da ake zargi da…
Read More...
Labarai

NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi Tan 3.9 da Kama Mutum 599

Aliyu Abubakar Jun 26, 2026 0
NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi tan 3.9 da kama mutum 599 Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Sakkwato, ta kama tan 3.9 na miyagun ƙwayoyi tare…
Read More...
Labarai

An Kashe ’Yan Gudun Hijira Uku A Sakkwato

Aliyu Abubakar Jun 26, 2026 0
’Yan bindiga sun keshe ’yan gudun hijira uku sun yi garkuwa da wani a ƙauyen Gangara cikin ƙaramar hukumar Sabon Birni a Jihar Sakkwato. Waɗanda aka kashen suna cikin ’yan gudun…
Read More...
Previous 1 … 17 18 19 20 21 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.