Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 21
Labarai

Najeriya Na Ci Gaba da Kwashe Mutanenta Daga Afirka Ta Kudu

Aliyu Abubakar Jun 25, 2026 0
Rukunin ƴan Najeriya na biyu sun dawo gida daga ƙasar Afirka ta Kudu bayan da aka samu jinkiri a shirin na kwashe mutane sakamakon tashe-tashen hankula masu nasaba da ƙin jinin ƴan…
Read More...
Labarai

Muna Yaƙi da Barazanar Tsaro da Neman Haɗin Kan Al’umma — NSCDC

Aliyu Abubakar Jun 25, 2026 0
Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) reshen Jihar Gombe ta yi kira ga al’umma, shugabannin gargajiya, ƙungiyoyin farar hula da sauran masu ruwa da tsaki da su ƙara haɗa kai da…
Read More...
Labarai

Da Dumi-Dumi: Matatar Dangote Ta Kara Sauke Farashin Fetur

Aliyu Abubakar Jun 25, 2026 0
Matatar Dangote ta sake rage farashin fetur da take sayarwa ga dillalai (gantry price) daga Naira 1,175 zuwa Naira 1,125 kan kowace lita a faɗin ƙasar nan. Mai magana da yawun…
Read More...
Labarai

CBN Ta Ba Bankuna Umarnin Kulle Asusun Mutanen da Ake Zargi da Alaƙa da Ta’addanci

Aliyu Abubakar Jun 25, 2026 0
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umarci dukkan bankuna da sauran cibiyoyin kuɗi da su gaggauta daskarar da asusun mutanen da hukumomi suka sanya cikin jerin masu alaƙa da tallafa wa…
Read More...
Labarai

An Ceto Mutum 10 Bayan Ruftawar Gini Hawa Uku A Legas

Aliyu Abubakar Jun 25, 2026 0
An ceto mutane 10 da rai a ranar Alhamis bayan ruftawar wani gini mai hawa uku a yankin Satellite Town da ke Jihar Legas. Wannan lamari ya janyo gagarumin binciken gaggawa daga…
Read More...
Labarai

An Dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC da Kwamishina A Kebbi

Aliyu Abubakar Jun 25, 2026 0
Jam’iyyar APC a Jihar Kebbi ta dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Abubakar Muhammad Kana Zuru, da kuma shugaban APC na Ƙaramar Hukumar Zuru, Aliyu Abubakar Abiola. …
Read More...
Labarai

Dan Takarar Majalisar Wakilai na PDP Ya Kai Ƙorafi Kan Naira Miliyan 470.3 na Kwaso Taraktoci 100…

Sawaba FM Radio Jun 25, 2026 0
Dan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya a jam’iyyar PDP, Umar Danjani Hadejia, ya miƙa ƙorafi (petition) ga Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafe na Majalisar Wakilai, inda ya buƙaci…
Read More...
Labarai

Gwamnonin Arewa Su Zauna da Tinubu Don Kyautata Dangantaka da Nijar – Dasuki

Aliyu Abubakar Jun 24, 2026 0
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Tambuwal da Kebbe, Abdulsamad Ibrahim Dasuki, ya buƙaci gwamnonin Arewa su gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin tattauna yadda za a inganta…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Oyo Ta Saka Dokar Hana Fita A Kananan Hukumomi 10

Aliyu Abubakar Jun 24, 2026 0
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita na sa'o'i 16 a wasu ƙananan hukumomi 10 kan matsalar tsaro a jihar. Sanarwar da sakataren gwamnatin Jihar,…
Read More...
Labarai

Gambiya Za Ta Kwaikwayi Tsare-Tsaren Aikin Gwamnati Na Najeriya

Aliyu Abubakar Jun 24, 2026 0
Gwamnatin Gambiya ta bayyana aniyarta ta amfani da wasu daga cikin tsare-tsaren aikin gwamnati na Najeriya domin inganta horar da ma’aikata da tafiyar da harkokin gwamnati a ƙasar. …
Read More...
Previous 1 … 19 20 21 22 23 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.