Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 23
Labarai

Dole Ne Iran Ta Kashe Kuɗin da Za Mu Sakar Mata A Cikin Amurka – Trump

Aliyu Abubakar Jun 23, 2026 0
Shugaban Amurka Donald Trump ya sake nanata cewa duk wani kuɗin Iran da aka riƙe, wanda za a saki sanadiyyar ɗage takunkumai da gwamnatin Amurka ta yi, za a tura kuɗin ne zuwa cikin…
Read More...
Labarai

Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kuɓutar da Mutane 47 Daga Hannun ISWAP A Borno

Aliyu Abubakar Jun 23, 2026 0
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai a yankin Arewa maso Gabas ta ceto mutum 47, yawancinsu mata da ƙananan yara, da mayaƙan ISWAP suka tsare a yankin…
Read More...
Labarai

Tallafin Cutar HIV da Amurka Ta Cire A Afirka Ta Kudu Na Iya Janyo Asarar Rayuka – MDD

Aliyu Abubakar Jun 23, 2026 0
Shugaban hukumar kula da cutar HIV ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗin cewa matakin da Amurka ta ɗauka na janye ɗaukacin tallafin da take bayarwa kan cutar HIV a Afirka ta Kudu…
Read More...
Labarai

Tashin Abin Fashewa Ya Jikkata Mutum Ɗaya A Legas

Sawaba FM Radio Jun 23, 2026 0
Wani mutum ya jikkata bayan wani abin fashewa da aka dasa a ƙarƙashin motarsa kirar Toyota Sienna ya tashi a yankin Oke Mushin da ke Jihar Legas da safiyar Litinin. Kwamishinan…
Read More...
Labarai

Kwamitin Sasanto Na APC Ya Gana Da Gwamna Umar Namadi Domin Ƙarfafa Haɗin Kai a Jam’iyyar APC…

Sawaba FM Radio Jun 23, 2026 0
Kwamitin Sasanto na Jam’iyyar APC ya gudanar da ganawa da Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Malam (Dr.) Umar A. Namadi, FCA, a wani zama da ya nuna ci gaba da haɗin kai, tuntuba da…
Read More...
Labarai

Saudiyya Ta Kaddamar Da Shirin Tallafin Abinci Na Dala Miliyan 1.5 Ga Marasa Galihu A Najeriya

Sawaba FM Radio Jun 23, 2026 0
Masarautar Saudiyya ta fara rabon tallafin abinci ga al’ummomin da ke cikin mawuyacin hali a Najeriya karkashin Shirin Tallafin Abinci na shekarar 2026, wanda zai amfanar da sama…
Read More...
Labarai

An Yi Jana’izar Sojoji Uku Da Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Taka Bam A Isa, Jihar Sokoto

Sawaba FM Radio Jun 23, 2026 0
An gudanar da jana'izar sojoji uku daga cikin jami'an rundunar sojin Najeriya da suka rasa rayukansu bayan motarsu ta taka bam ɗin da ake zargin ƴan ta'adda sun dasa a kan hanyar…
Read More...
Labarai

Gidauniyar Masarautar Gumel ta buƙaci gwamnatin Jigawa ta faɗaɗa hanyar Maigatari-Gumel

Sawaba FM Radio Jun 22, 2026 0
Gidauniyar Masarautar Gumel ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Jigawa da ta faɗaɗa tare da inganta hanyar Maigatari-Gumel zuwa hanya mai hannu biyu, la’akari da ƙaruwar zirga-zirgar…
Read More...
Labarai

PRP a Arewa maso Yamma ya zargi Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takara

Sawaba FM Radio Jun 22, 2026 0
Masu Ruwa da Tsaki na Jam’iyyar PRP a shiyyar Arewa maso Yamma ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takarar jam’iyyun siyasa daban-daban ta hanyar sayen fom…
Read More...
Labarai

Sanatoci Sun Kai Ziyara Rijiyar Farko Ta Man Fetur A Najeriya Da Ke Oloibiri

Sawaba FM Radio Jun 21, 2026 0
Shugaban Kwamitin Albarkatun Man Fetur na Majalisar Dattijai (Downstream), Sanata Muhammad Kawu Sumaila, tare da sauran mambobin kwamitin, sun kai ziyara zuwa rijiyar farko ta man…
Read More...
Previous 1 … 21 22 23 24 25 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.