Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 24
Labarai

Lakurawa Sun Kutsa Cikin Wasu Masallatai A Jihar Neja, Ana Zargin Sun Fara Yaɗa Akidar Tsattsauran…

Sawaba FM Radio Jun 21, 2026 0
Ana zargin ƙungiyar Lakurawa da kutsa cikin wasu masallatai a jihar Neja, inda rahotanni ke cewa sun fara gabatar da wa’azi masu ɗauke da akidar tsattsauran ra’ayi. Majiyoyi sun…
Read More...
Labarai

Mutum 14,302 Ke Karɓar Maganin HIV A Jihar Jigawa

Sawaba FM Radio Jun 20, 2026 0
Sabbin bayanai daga Ma’ajiyar Bayanai ta Ƙasa ta TheCable Index sun nuna cewa zuwa ranar 13 ga Mayu, 2026, mutum 14,302 masu ɗauke da cutar HIV ne ke karɓar magani a Jihar Jigawa. …
Read More...
Labarai

Pentagon Na Neman Karin Dala Biliyan 80 Domin Cike Gibin Kuɗaɗen Yaƙin Iran

Sawaba FM Radio Jun 20, 2026 0
Ma’aikatar Tsaron Amurka (Pentagon) na shirin neman Majalisar Dokokin ƙasar ta amince da ƙarin kasafi na kusan dala biliyan 80 domin biyan kuɗaɗen da ake cewa sun taso daga yaƙin Iran…
Read More...
Labarai

Hisbah Ta Tsananta Samame Kan Wuraren Alfasha A Sokoto

Sawaba FM Radio Jun 20, 2026 0
Hukumar Hisbah ta Jihar Sokoto na ci gaba da gudanar da samame a wuraren da take zargin ana aikata alfasha da sauran ayyukan da ta ce sun saba da tarbiyya da koyarwar addini, a…
Read More...
Labarai

NDC Ta Keɓe Obi Da Kwankwaso Daga Rantsuwar Kin Sauya Sheka

Sawaba FM Radio Jun 19, 2026 0
Jam’iyyar National Democratic Coalition (NDC) ta bayyana cewa ba za ta tilasta wa ɗan takararta na shugaban ƙasa, Peter Obi, da mataimakinsa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, sanya hannu…
Read More...
Labarai

APC Ta Tsayar da 24 ga Yuni Domin Gudanar da Zaɓen Fidda Gwani a Mazabun da Aka Mayar, Ciki Har da…

Sawaba FM Radio Jun 19, 2026 0
Jam’iyyar APC ta sanar da ranar 24 ga Yuni, 2026 a matsayin ranar gudanar da zaɓen fidda gwani domin fitar da ‘yan takara a sabbin mazabun majalisun da aka dawo da su a jihohin…
Read More...
Labarai

Mun Kama Matasa 16 Kan Zargin Baɗala A Kano — Hisbah

Aliyu Abubakar Jun 18, 2026 0
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum 16 a wani samame da ta kai wasu sassan birnin Kano kan zargin aikata ayyukan da suka saɓa wa tarbiyya. Mataimakin Babban Kwamandan Hisbah,…
Read More...
Labarai

Kotu Ta Daure Mutumin da Ke Tara Buhunan Ba-haya A Kofar Gidansa A Kano

Aliyu Abubakar Jun 18, 2026 0
Wata kotu a arewacin Najeriya ta yanke hukuncin ɗauri na mako biyu ga wani mutum bayan maƙwaftansa sun yi ƙorafi kan yadda yake tara buhunan ba-haya a ƙofar gidansa, lamarin da ke…
Read More...
Labarai

Muhuyi Magaji Ya Yi Zargin Cewa Kwankwaso Ya Karɓi Kuɗaɗe Daga Gwamnatin Abba Kabir Yusuf

Sawaba FM Radio Jun 18, 2026 0
Tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya yi zargin cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran NNPP, Rabiu Musa…
Read More...
Labarai

Kotun Birtaniya Ta Wanke Diezani Alison-Madueke Daga Duk Zarge-Zargen Cin Hanci

Sawaba FM Radio Jun 18, 2026 0
Tsohuwar Ministar Man Fetur ta Najeriya, Diezani Alison-Madueke, ta samu nasara a shari’ar da ake yi mata a Birtaniya, bayan alkalai a Kotun Southwark Crown da ke Landan sun wanke ta…
Read More...
Previous 1 … 22 23 24 25 26 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.