Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 26
Labarai

Idan Na Ci Zaɓe Zan Sasanta da ’Yan Bindigar da Suka Shirya Ajiye Makamai — Obi

Aliyu Abubakar Jun 17, 2026 0
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya ce idan aka zaɓe shi a 2027, gwamnatinsa za ta sasanta da ’yan bindiga da sauran masu tayar da ƙayar baya da suka ajiye…
Read More...
Labarai

Yadda Aka Sayar da Jariri Sabon Haihuwa N2.5m A Legas — ’Yan Sanda

Aliyu Abubakar Jun 17, 2026 0
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas, ta kama wani likita, ungozoma da kuma wasu masoya bisa zargin sayar da jariri sabon kan kuɗi Naira miliyan 2.5. A cewar majiyoyin ’yan sanda,…
Read More...
Labarai

Sanusi II Ya Nuna Damuwa Kan Yadda Ake Gudanar da Shari’ar El-Rufai, Ya Yi Zargin Rashin Adalci

Sawaba FM Radio Jun 17, 2026 0
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya nuna damuwa kan yadda ake tafiyar da shari’ar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, inda ya yi zargin cewa akwai yunƙurin…
Read More...
Labarai

Rarara Ya Soki Davido Kan Nuna Sunayen Yaran Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Oyo A Wajen Kide-kide A…

Sawaba FM Radio Jun 17, 2026 0
Shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, ya soki matakin David Adeleke na sanya riga mai ɗauke da sunayen yaran da aka yi garkuwa da su a jihar Oyo yayin wani taron kide-kide…
Read More...
Labarai

Shugabancin NDC: Obi, Kwankwaso da sauran ‘yan takara dole su sanya takardar alƙawarin kin sauya…

Sawaba FM Radio Jun 17, 2026 0
Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta bullo da wani sabon tsari domin dakile yawaitar sauya sheƙa da ‘ya’yanta ke yi bayan sun samu nasara a zaɓe. A ƙarƙashin wannan sabon…
Read More...
Labarai

Kotun Ɗaukaka Kara Ta Dakatar da Soke Rajistar ADC

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke wadda ta umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta soke rajistar jam’iyyar ADC da wasu…
Read More...
Labarai

Masu Sukar Tinubu Za Su Kunyata A Zaɓen 2027 — Matawalle

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Ƙaramin Ministan Tsaro, Mohammed Bello Matawalle, ya ce masu sukar Shugaba Bola Ahmed Tinubu za su kunyata saboda irin nasarorin da gwamnatinsa ke samu da za su tabbatar masa da nasara…
Read More...
Labarai

Za A Rataye Matar da Aka Samu da Laifin Taimaka Wa ’Yan Bindiga A Katsina

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Babbar Kotun Tarayya da ke Katsina ta yanke wa wata mata, Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun ta da laifin haɗa baki da kuma taimaka wa ayyukan ta’addanci. An…
Read More...
Labarai

’Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 4, Sun Sace 12 A Sakkwato

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
’Yan bindiga ne sun kashe manoma huɗu tare da sace aƙalla mutum 12 a wani hari da suka kai da rana tsaka a gundumar Gandi da ke Ƙaramar Hukumar Rabah a Jihar Sakkwato. Lamarin ya…
Read More...
Labarai

Ba Na Jin Daɗin Abin da Isra’ila Ke Aikatawa – Trump

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Shugaba Donald Trump ya ce bai ji daɗin yadda Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare kan Hezbollah a Lebanon ba, bayan an amince da yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran. Trump ya shaida…
Read More...
Previous 1 … 24 25 26 27 28 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.