Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 28
Labarai

‘Ya’yan Marigayi Manjo Rabe Sun Musanta Labarin Sakin Mahaifiyarsu, Sun Bayyana…

Sawaba FM Radio Jun 15, 2026 0
'Ya'yan marigayi Manjo Rabe Abubakar sun musanta rahotannin da ke cewa an saki mahaifiyarsu daga hannun masu garkuwa da mutane. Ɗaya daga cikin 'ya'yan marigayin, Ishak Rabe…
Read More...
Labarai

Ministan Tsaro ya danganta ƙarancin makamai da yaƙe-yaƙen duniya

Sawaba FM Radio Jun 14, 2026 0
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa ci gaba da yaƙe-yaƙen da ake yi tsakanin Isra’ila da Iran, da kuma Rasha da Ukraine, na taka rawa wajen haifar da…
Read More...
Labarai

Dimokuraɗiyya Na Amfanar Masu Mulki Fiye Da Talakawa — Hakeem Baba-Ahmad

Sawaba FM Radio Jun 13, 2026 0
Shugaban Jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmad, ya ce dimokuraɗiyyar Najeriya ta fi amfanar masu riƙe da madafun iko, yayin da mafi yawan ƴan ƙasa ke ci gaba da fama da talauci…
Read More...
Labarai

Barau Jibrin Ya Kafa Tarihi Da Gabatar da Ƙudurori 42 Cikin Shekaru Uku A Majalisar Dattawa

Sawaba FM Radio Jun 13, 2026 0
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, ya zama ɗan majalisar da ya fi kowa gabatar da ƙudurorin ƴan majalisa a Majalisar Dattawa ta 10, bayan gabatar da jimillar…
Read More...
Jigawa

Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, ya jaddada aniyarsa ta ƙarfafa dimokuraɗiyya, tsaro da walwalar jama’a

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 12, 2026 0
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, da takwaransa na Jihar Kebbi, Nasir Idris, sun jaddada aniyarsu ta ci gaba da inganta mulkin dimokuraɗiyya, tsaro da kuma jin daɗin al’umma a…
Read More...
Kasuwanci

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air kan bashin Naira biliyan 1

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 12, 2026 0
Matakin ya haddasa tsaikon zirga-zirgar jiragen cikin gida, yayin da Max Air ke fuskantar zargin rashin biyan kuɗaɗen ayyuka Ƙungiyar Kamfanonin Kula da Ayyukan Jiragen Sama ta…
Read More...
Labarai

Shugaban ƙasa ya ce makomar Najeriya na hannun matasa, ya bukace su da su daina barin Najeriya

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 12, 2026 0
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga matasan Najeriya da kada su yi watsi da ƙasarsu ta hanyar yin hijira zuwa ƙasashen waje, yana mai cewa Najeriya ita ce gidansu kuma…
Read More...
Labarai

Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya su ƙaunaci ƙasa duk da matsalolin tsaro

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 12, 2026 0
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnati ta ɗauki matakan gaggawa domin magance matsalar rashin tsaro a faɗin ƙasar Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan…
Read More...
Labarai

INEC za ta tura ‘yan NYSC miliyan 1.4 domin gudanar da zaben 2027

Sawaba FM Radio Jun 12, 2026 0
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana shirinta na tura sama da mambobin NYSC miliyan 1.4 a matsayin ma’aikatan wucin gadi domin gudanar da babban zaɓen shekarar 2027. …
Read More...
Labarai

Majalisar Dattijai Ta Bada Umarnin A Kamo Masu Wallafa Bidiyon Kuɗaɗen Fansa A TikTok

Sawaba FM Radio Jun 12, 2026 0
Majalisar Dattijai ta umarci hukumomin tsaro da su gaggauta kamo masu garkuwa da mutane da kuma waɗanda ke wallafa bidiyon kuɗaɗen fansa da ake karɓa daga iyalan waɗanda aka sace a…
Read More...
Previous 1 … 26 27 28 29 30 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

2 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

2 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.