Rashin Lafiyar da Maryam Yahaya take fama da ita tsawon wata uku

0 187

Shahararriyar Jarumar Kannywood, Maryam Yahaya tana fama da rashin lafiya mai tsanani sama da wata uku tana cikin wani hali na rashin lafiya.

Majiyar mu ta tabbatar da cewa rayuwar ta babu tabbas a halin yanzu. Saidai ba aji ta fada da bakin ta ba ko kuma daga masana’antar ta kannywood.

Idan mun sami karin bayani zamu wallafa muku shi anan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: