Sarkin Hadejia ya bukaci gwamnatin tarayya da ta jihar Jigawa da su cigaba da tallafawa manoma

0 60

Mai martaba sarkin Hadejia Alhaji Adamu Abubakar Maje CON, ya bukaci gwamnatin tarayya da kuma ta jihar Jigawa da su cigaba da tallafawa manoma domin samun damar yin noma domin ciyar da kasa da abinchi

Sarkin ya bayyana bukatar hakan ne a wajen bikin karrama Gwamna Muhammad Badaru Abubakar da aka gudanar a fadar mai martaba sarkin Hadejia bisa cika alkawuran da ya yiwa alummar shiyar jigawa ta arewa maso gabas

Mai martaba sarki wanda ya yi jawabi bayan gwamna ya duba kayayakin amfanin gona da manoma suka noma a yankin.

Yace tsarin shugaban kasa na [ Akoma ] gona ya inganta tattalin arzikin alumma

Leave a Reply

%d bloggers like this: