Shugaba Buhari Yayi Sabbin Naɗanaɗen Muƙamai

0 256

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da Mele Kyari a matsayin sabon shugaban Kamfanin mai na Kasa wato NNPC.

Kakakin kamfanin na NNPC Ndu Ughamadu ne ya sanar da naɗin tare da sauran daraktocin kamfanin cikin wata takarda da ya fitar a yau Alhamis.

Sunayen daraktocin sun fito daga shiyyoyin ƙasar nan, waɗanda su ka haɗar da:

1. Roland Onoriode Ewubare (Kudu Maso Kudu)

2. Mustapha Yinusa Yakubu (Arewa Ta Tsakiya)

3. Yusuf Usman (Arewa Maso Gabas)

4. Lawrencia Nwadiabuwa Ndupu (Kudu Maso Gabas)

5. Umar Isa Ajiya (Arewa Maso Yamma)

6. Adeyemi Adetunji (Kudu Maso Yamma)

7. Farouk Garba Said (Arewa Maso Yamma)

Leave a Reply

%d bloggers like this: