Home Posts tagged Buhari
Labarai

PDP: Buhari Na Gudun Kar A Ce Osinbajo Ya Fi Shi Abin Kirki

Wasu masu sharhi na ganin rashin baiwa mataimakin shugaban kasa daman rike kasar yayin da shugaban ke duba lafiyarsa a Ingila, ka iya shafar dangantakarsu. Yan jami’iyar adawa suna gani akwai yiwuwar mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbanjo ka iya taka rawar gani fiye da Continue reading
Labarai Siyasa

Buhari ya gargadi masu neman a raba a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi masu fafutukar raba kasar da su kauce wa yin haka ko kuma su gamu da fushin hukuma, yayin da yake cewa kasar za ta dore ne idan ta ci gaba da zama yadda take a yanzu. Yayin da yake bude taron bikin cika shekaru 69 na haihuwar jagoran Jam’iyyar APC […]Continue reading
Labarai

Buhari Ya Amince A Fara Biyan Sabbin Ma’aikata 774,000 Albashi

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince a fitar da kudade domin a fara biyan albashin ma’aikata 774,000 da aka dauka domin gudanar da wasu ayyuka na musamman a yankunansu. Minista a Ma’aikatar Kwadago da Samar da Ayyukan yi, Festus Keyamo ne ya sanar da hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter […]Continue reading
Labarai Security

Rufe Iyakoki Bai Hana Fasakwaurin Makamai Ba —Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce rufe iyakokin Najeriya na kan tudu bai hana masu fasakwauri shigo da makamai cikin kasar ta iyakokin ba. Buhari ya ce rikicin kasar Libya zai jima yana addabar yankin Sahel, muddin tsoffin mayakan da tsohon Shugaba Mu’ammar Ghaddafi ya dauka daga kasashe na rike da makaman da suka sace. Ya […]Continue reading
Labarai

Atiku Ya Kalubalanci Gwamnati Kan Tabarbarewar Tsaro a Najeriya

Har iya tsawon wane lokaci za mu ci gaba da kasancewa a cikin wannan hali na matsalar tsaro? In ji Atiku. Tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya Atiku Abubakar, ya nuna takaicinsa kan yadda matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a yankin arewacin kasar. Atiku ya bayyana hakan ne a wani sako da ya […]Continue reading