Shugaba Joe Biden ya taya Sabon Firaministan Isra’ila Naftali Bennett murna.

0 201

Shugaban Kasar Amurka Joe Biden, ya taya Sabon Firaministan Isra’ila Naftali Bennett murna, inda ya bashi tabbacin cewa gwamnatinsa zatayi aiki tare dashi.

Shugaba Biden ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa a jiya Lahadi, bayan majalisar kasar ta harbarar da Mista Benjamin Netanyahu, tare da nada sabo.

A cewar, sanarwar Gwamnatin Shugaba Biden zatayi aiki tare da Mista Naftali, sabon Firamistan Kasar ta Isra’ela.

Leave a Reply

%d bloggers like this: