Jagoran yada labaran ayyukan tsaro, John Enenche, cikin wata sanarwa da ya fitar yau a Abuja yace anyi luguden wuta ranar 7 ga watan Yunin da muke ciki, a cigaba da yakin sama da ake gudanarwa karkashin shirin operation accord.Cigaba
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta sake sayen sabbin jiragen sama na yaki domin cigaba da murkushe burbushin matsalar tsaro a kasar nan. A watan Janairun wannan shekara ta 2019 dai NAF din ta bayar da sautin kero mata jiragen yakin daga kasar Russian. Labarin da muka samu daga majiya mai tushe dai yanzu haka […]Cigaba