Daraktan hukumar bunkasa harkokin sadarwa ta kasa Dr. Isa Ali Pantami, ya bukaci ‘yan Najeriya da su riki noman zamani ta hanyar amfani da hanyoyin sadarwa. Pantami ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun jami’in gudanarwa na ofishinsa Dr. Aminu Magaji, yayin wani taron Continue reading