Kano,Kaduna, nishaɗi Wasanni An Dakatar Da Haska Kwana Casa’in Da Gidan Badamasi Hukumar ta baiwa Gidan Television na Arewa24 waadin awa Arba’in da takwas dasu dakatar da haska shirin Kwana Chasa’in da gidan Badamasi nan take.Cigaba