A yau ne Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa ta yi watsi da ƙarar da Atiku Abubakar, ɗan takarar Shugaban Ƙasa na jam’iyyar PDP da jam’iyyar suka shigar, inda suke!-->… Read More...
Kotun Sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce a gobe Laraba 11 ga watan Agusta za ta zartar da hukunci akan ƙarar da Atiku ya kai shugaban ƙasa Muhammad Buhari, jam’iyyar APC da!-->… Read More...