Labarai Rayuwa Security Rayuka 21 Sun Salwanta Bayan Kwale-kwale ya Kife a Benue A cewar wata majiya wacce ta shaida lamarin da idonta, wadanda hatsarin ya rutsa da su mambobin wata coci ce a garin Ijaha dake yankin karamar hukumar Makurdi, wadanda ke kan hanyarsu ta zuwa wani taro a tsallaken kogin.Continue reading