Jigawa Labarai Sawaba Siyasa Bayan Lafawar Korona, Gwamnatin Jigawa Ta Bayar Da Gwangilar Miliyoyin Naira Tsohon kwamishinan yada labarai, matasa, wassani da al’adu na jiha kuma sabon kwamishinan aikin gona, Alhaji Alhassan Muhammad, ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai bayan zaman majalisar.Cigaba